Rana
Appearance
rana | |
---|---|
G-type main-sequence star (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | Tsarin hasken rana |
Has boundary (en) | solar corona (en) da photosphere (en) |
Parent astronomical body (en) | Galactic Center of Milky Way (en) |
Spectral class (en) | G2V |
Depicted by (en) | The Sun in culture (en) |
Notation (en) | solar symbol (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Rana (alama: ), wata babbar halitta ce da ke fitar da iska da haske sakamakon ci da wuta da take yi, haka ne ya sa ta zama fitilar da ke haskaka sararin samaniya gaba ɗaya, a takaice dai rana ita ce ke haskaka gaba ɗayanDuniyoyin da ke cikin sararin sama gaba dayansu. Duniyoyin suna zagaye da rana a bisa ƙudirar Ubangiji suna yin zagayen ne akasin hannun agogo wato suna yin zagayen ne ta hannun hagu. Shi ya sa mu duniyarmu take daukar har tsawon kwanaki 360 kafin ta gama zagaye rana, haka nan kowacce duniya akwai adadin kwanakin da take dauka kafin ta gama zagaye rana.
Rana ita ce fitila mafi girma a cikin sararin samaniya. Ita ce ke samar da haske mafi karfi.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.