Jump to content

Babba

Daga Wiktionary

Babba About this soundBabba  na nufin abu mai maigirma

Misali

[gyarawa]
  • Gidan Larai babba ne sosai
  • Garin Argungu Babba ne

Karin magana

[gyarawa]
  • Babba sai Allah ya isa
  • Babban goro sai magogin karfe

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Big

Manazarta

[gyarawa]