gishiri
Appearance
Hausa
[gyarawa]Gishiri wani sinadari ne da ake sanyawa a abinci
Misali
[gyarawa]- An cikawa miya gishiri
- Ban cika san gishiri sosai a abinci ba
- Gyada me gishiri akwai daɗi.
Suna
[gyarawa]Gishìrī (s.n.)
Fassara
[gyarawa]- Bolanci: manda[1]
- Faransanci: sel s.n.
- Harshen Portugal: sal s.n.
- Katafanci: nfak
- Ispaniyanci: sal s.t.
- Larabci: مِلْح (milḥ) s.n.
- Turanci: salt[2][3]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 129.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 75.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 75.