Garba Lawal
Garba Lawal | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kaduna, 22 Mayu 1974 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 183 cm |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Garba Lawal (an haife shi a ranar 22 ga watan Mayun shekarata 1974) ya kassnce tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya wanda ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na hagu. A shekara ta ( 2014) ya zama babban manaja a Kaduna United FC
Yin Wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Kulab
[gyara sashe | gyara masomin]A matsayin dan wasa, Lawal ya kasance mafi nasara a lokacinsa a Roda JC a cikin Eredivisie . Ya kuma buga wa kulob din Julius Berger FC a Najeriya da Changsha Ginde ta China.
Mataki na Duniya
[gyara sashe | gyara masomin]Ana daukar Lawal a matsayin daya daga cikin fitattun 'yan wasa a kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta shekara ta 1990), da farkon (2000), galibi ana amfani da shi ga kowane matsayi daga tsaro zuwa kai hari a bangaren hagu. Lawal ya halarci gasar cin kofin duniya ta FIFA a shekara ta (1998), inda ya taka rawangani a wasan da suka doke Spain da ci 3-2 a wasan farko da Najeriya ta buga a gasar, da kuma a shekara ta ( 2002), Ya lashe lambar zinari na Olympics a shekara ta (1996), Ya wakilci Najeriya a wasanni hudu na Kofin Kasashen Afirka : (2000, 2002, 2004 da 2006), inda ya ci duka amma ban da na farko.
Horar da 'Yan Wasa
[gyara sashe | gyara masomin]A watan Agustan shekara ta ( 2009), an nada Lawal a matsayin mataimakin kocin Lobi Stars FC A cikin wannan shekarar, aka dauke shi aiki a matsayin mai kula da kungiyar kwallon kafa ta kasa na 'ysn ƙasa da shekaru 17.
Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Lambobin Yabo
[gyara sashe | gyara masomin]Roda JC
- Kofin KNVB :( 1996 zuwa 1997 da 1999 zuwa 2000)
Levski Sofia
- Kofin Bulgaria :( 2002 zuwa 2003)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]