Jump to content

Aikin hannu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
aikin hannu na babban riga

Aikin hannu dai ɗinki ne da akewa riga walau ta sanyawa ko kuma babbar riga wato malim-malim.

Asali dai masu arziƙi ne suka fi sanya riga da aikin hannu saboda tsadar shi da kuma sai ka isa kana za'a maka aikin a kayan ka, duk da cewa har yanzun aikin na hana tasiri sosai a wajen manyan mutane duk da akwai aikace-aikacen da kekunan ɗinki na zamani ke yi. [1]

  1. https://rumfa.ng/Rumfa.ng/aikin-hannu/ Archived 2022-05-23 at the Wayback Machine