Jump to content

Imani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentImani

Iri mental state (en) Fassara
Bangare na theological virtue (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara #Faith

Imani shine yarda da cewa Allah madaukakin Sarki shine yayi halitta kuma ya halicci kowa da komai. A musulunci akwai rukunnan imani guda shida (6),

Rukunnan Imani

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Imani da Allah da kuma yarda da Annabi Muhammad Manzon Allah ne.
  2. Imani da Mala'ikun Allah
  3. rubutun Kur'ani mai girma
    Imani da littatafan Allah, wadanda ya aiko Manzanni dasu. Misali alkur'ani, Injila, Zabura, attaura da sauransu
  4. Imani da Manzanni dukkansu, amma alQur'ani ta ambaci guda 25 harda Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi.
  5. Imani da ranar tashin Kiyama
  6. Imani da kaddarar data shafe ka maikyau ko marakyau.