Jump to content

Sahle-Work Zewde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sahle-Work Zewde
4. President of Ethiopia (en) Fassara

25 Oktoba 2018 - 7 Oktoba 2024
Mulatu Teshome (en) Fassara - Taye Atske Selassie (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Addis Ababa, 21 ga Faburairu, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Habasha
Karatu
Makaranta University of Montpellier (en) Fassara
Lycée Guebre-Mariam (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya
Employers Taraiyar Afirka
Hukumar raya kasashe masu tasowa ta kasa da kasa  (1993 -  2002)
Majalisar Ɗinkin Duniya  (2018 -  2018)
Imani
Addini Ethiopian Orthodox Tewahedo Church (en) Fassara
Jam'iyar siyasa independent politician (en) Fassara
Sahle Work

Sahle-Work Zewde (lafazi: /salework/) (An haife ta ranar 21 ga watan Fabrairu, shekarar 1950) a Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha. ta kasance jakada ce kuma'yar siyasar ƙasar Habasha ce.

Shugabar kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Sahle-Work Zewde shugabar ƙasar Habasha ce daga shekarar 2018 (bayan Mulatu Teshome).