Jump to content

Pointe-Noire

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pointe-Noire


Wuri
Map
 4°47′51″S 11°51′01″E / 4.7975°S 11.8503°E / -4.7975; 11.8503
Ƴantacciyar ƙasaJamhuriyar Kwango
Department of the Republic of the Congo (en) FassaraPointe-Noire Department (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,420,612 (2023)
• Yawan mutane 665.7 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,134 km²
Altitude (en) Fassara 14 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1883
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 242
Wasu abun

Yanar gizo mairiepointenoire.cg

Pointe-Noire (lafazi : /fwint-nwar/ ko /pwint-nwar/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar Kwango. Shi ne babban birnin tattalin arzikin ƙasar Jamhuriyar Kwango, da babban birnin sashen Pointe-Noire. Pointe-Noire tana da yawan jama'a 1 158 331 bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Pointe-Noire a shekara ta 1883.